iqna

IQNA

IQNA – Dubban daruruwan mutane ne suka hallara a birnin Karbala na kasar Iraki a jajibirin ranar Ashura domin tunawa da shahadar Imam Husaini (AS), a daya daga cikin manya-manyan bukukuwan addini na kalandar Musulunci.
Lambar Labari: 3493507    Ranar Watsawa : 2025/07/06

IQNA - Paparoma Leo na 14 ya karbi bakuncin babban sakataren majalisar dattawan musulmi a fadar Vatican.
Lambar Labari: 3493287    Ranar Watsawa : 2025/05/21

IQNA - Malesiya na da niyyar ba da shawarar kafa Majalisar Halal ta kasashe mambobin ASEAN don karfafa masana'antar halal a yankin.
Lambar Labari: 3493184    Ranar Watsawa : 2025/05/01

IQNA - Musulman kasar Holland na gudanar da bukukuwan watan Ramadan tare da ayyukan agaji da taruka na dare.
Lambar Labari: 3492833    Ranar Watsawa : 2025/03/02

IQNA - Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta soki yadda kasashen duniya ke nuna halin ko-in-kula da wannan bala'i na jin kai, inda ta bayar da misali da abubuwa masu zafi da suka hada da nutsewa, da lalata matsuguni, da daskarewar yaran Gaza a hannun iyayensu mata.
Lambar Labari: 3492549    Ranar Watsawa : 2025/01/12

IQNA - Gidan rediyon kasar Denmark ya sanar a ranar Alhamis cewa majalisar dokokin kasar za ta amince da amincewa da Falasdinu a ranar Talata mai zuwa.
Lambar Labari: 3491213    Ranar Watsawa : 2024/05/24

Riyadh (IQNA) A karon farko a tarihin kasar Saudiyya, a lokacin gudanar harkokin masu alaka da gasar cin kofin duniya ta hukumar kwallon kafa ta duniya, an buga taken Isra'ila a birnin Riyadh.
Lambar Labari: 3489459    Ranar Watsawa : 2023/07/12

Labarai Kan Arbaeen:
Hukumomin kasar Iraki sun sanar da cewa, yanzu haka dai miliyoyin mutane ne daga ciki da wajen kasar suka isa birnin Karbala da ke kudancin kasar domin halartar tarukan ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3487852    Ranar Watsawa : 2022/09/14

Tehran (IQNA) Tashar talabijin ta Isra'ila ta bayar da rahoton cewa, wata tawagar yahudawan sahayoniya ta yi tattaki zuwa Sudan domin ganawa da Abdel Fattah al-Burhan, shugaban majalisar gudanarwar kasar da kuma manyan hafsoshin soji.
Lambar Labari: 3486846    Ranar Watsawa : 2022/01/20

Tehran (IQNA) gwamnatin Saudiyya ta jaddada goyon bayanta kan kafa kasar Falastinu mai cin gashin kanta.
Lambar Labari: 3485958    Ranar Watsawa : 2021/05/28

Tehran (IQNA) musulmin kasar Faransa sun nuna rashin amincewa da dokar da ake shirin kafawa a kasar da sunan yaki da tsatsauran ra’ayi.
Lambar Labari: 3485654    Ranar Watsawa : 2021/02/15

Bangaren kasa da kasa, jam’iyyar Green Party a kasar Jamus ta bukaci da a amince da addinin mulsunci a hukumance a kasar.
Lambar Labari: 3483158    Ranar Watsawa : 2018/11/28